Dan uwan tsohon gwarzan dan wasan duniya Diego Maradona wato -Hugo ya rasu yana da shekaru 52. Kungiyar kwallon kafa ta Napoli ce dai ta sanar...
An bayyan gasar firimiyar kasar ingila a matsayin wacce ke kan gaba a jerin gasar manyan kasashe a duniya. Hakan na zuwa ne bayan da aka...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Austin Eguavoen ya ce ya yi farin ciki da ‘yan wasan da ya gayyata 28 da...
Najeriya na mataki na biyar a jerin jadawalin da hukumar FIFA ta duniya ta fitar a nahiyar Afrika, yayin da kasar Belgium ke mataki na daya...
Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars tayi rashin nasara a hannun Akwa United da ci 3-0 a gasar firimiya ta kasa NPFL ta kakar wasannin shekarar...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun turai Champions League ta kakar wasannin shekarar 2021/2022. Jadawalin wanda ya...
Hukumar kwallon kafa kasa NFF ta nada Augustine Eguavoen a matsayin mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa, Super Eagles na rikon kwarya....
Jerin sunayen kungiyoyin da suka samu tikitin shiga gasar cin kofin zakarun Turai ta Europa bayan kammala wasannin rukuni da akai a ranar 09 ga watan...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Xavi Hernendez ya ce kungiyar nada kwarin gwiwa a kan wasan da zasu buga a daren yau a...
Kungiyar kwallon kafa ta Enyimba dake garin Aba a Najeriya ta samu nasara a wasan farko bayan da ta doke Al-Ittihad ta kasar Libya da ci...