Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta umarci ƙananan hukumomin jihar nan 44 da su riƙa ware Naira miliyan 25...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta rantsar da mambobinta biyu waɗanda suka sake samun nasarar a zaɓen cike gurbi a wasu mazaɓunsu. Wakilan da aka rantsar a...
Majalisar wakilan Nijeriya, ta buƙaci haɗin kan ƴan ƙasar da su mara mata baya a ƙoƙarinta na ganin an sauya tsakin mulkin ƙasar nan daga na...
Dakarun tsaron ƙasar Tunusiya sun sanar da cewa bakin haure 17 ƴan asalin kasar da ke cikin wani kwale-kwale da ke kan hanyar zuwa Italiya ne...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan Yero, ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Ramalan Yero ya sanar da ficewar tasa ne a wani bayani...
Kimanin mata da matasa 43 yan asalin Mazaɓun ƴan Mata gabas da Fagge A sun amfana da tallafin Naira Miliyan huɗu da dubu dari hudu daga...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta gina titi a hanyar da ta tashi daga Unguwar Maidile Kwanar gidan Kaji...
Hukumar Kula da Zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta cafke guda daga cikin waɗanda ake zargi da far wa jami’anta. Hukumar ta bayyana hakan...
Kungiyar mata masu yin gurasa a jihar kano ta bayyana cewa tsadar da Fulawa ta yi ya tisalta musu dole su dakatar da Aikin su har...
Jami’an rundunar Sojin Nijeriya, na Operation Hadarin Daji, sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane tare da ceto wasu mutane 20 da suka sace a jihar...