

Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan lafiya na jihar Lagos, sun sanar da tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki uku daga yau Laraba sakamakon gazawar gwamnatin jihar wajen fara...
Ofishin kula da ke kula da babban layin wutar lantarki na kasar nan, ya ce layin ya sake sauka a yau Laraba da misalin karfe 2...
A yau Talata ne marigayi Rabilu Musa Ibro ya cika shekaru goma da rasuwa. An haifi Marigayi Rabilu Musa wanda aka fi saninsa da Dan Ibro...
Hukumar hasashen yanayi ta kasa NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan kasar nan daga yau Litinin zuwa jibi...
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da taron gaggawa a yau Litinn domin tattauna batun faduwar gwamnatin shugaba Bashar al Assad na Syria, sakamakon...
An gudanar da zana’izar wasu mutane biyu da suka rasa ransu a daren jiya Lahadi sakamakon faɗan daba a yankin unguwannin Yakasai da Rimi da Kofar...
Masu kanana da matsakaitan masana’antu a yankin Dakata da ke nan Kano, sun gudanar da Sallar Alkunutu ga KEDCO. Wadanda suka yi wannan Sallah dai, sun...
Ana fargabar kimanin mutane 100 sun rasa rayukansu a wani rikici tsakanin magoya bayan kungiyoyin kwallon kafar kasar Guinea a yammacin jiya Lahadi. Rikicin dai ya...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, ta samu karin kudin shiga na wata-wata da ake tattara wa a watanni uku da suka wuce. Mai bai wa gwamnan...
Gamayyar ƙungiyoyin Arewa watau CNG, ta yi watsi da kiran da tsagin marasa rinjaye na majalisar wakilai suka yi na neman sakin shugaban haramtacciyar ƙungiyar masu...