

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, za ta ba za jami’anta a ko ina a fadin jihar don tabbatar da cewa ana gudanar da bukukuwan...
Kungiyar manyan ma’aikatan kwalejin kimiyya da fasaha ta SSANIP ta yaba wa gwamnatin jihar Kano bisa irin kokarin da ta ke yi wajen ciyar da ilimi...
Hukumar hana fasakauri ta Najeriya Kwastam ta ce, jami’anta sun kama tabar wiwi da kudinta ya kai naira miliyan 48 da dubu dari 5 da wasu...
Hukumar wasanni ta kasa NSC, ta tabbatar da cewar ‘yan wasa da masu horar da su 6,382 suka halarci gasar matasa ta kasa karo ta 9...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU, ta yi watsi da shirin gwamnatin tarayya na bai wa malaman jami’o’i rancen kuɗi, tare da buƙatar gwamnatin da ta...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ziyarci garin Mantau da ke ƙaramar hukumar Malumfashi da ƴan bindiga suka kashe masallata domin yin ta’aziyya ga...
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamati na musamman da zai gudanar da bincike kan musabbabin hadarin jirgin kasan da ya auku a kan hanyar abuja zuwa...
Jam’iyyar NNPP ta bukaci hukumar zabe mai zaman kanta INEC da ta dakatar da dukkan zabukan har sai an sanya sahihin tambarinta a kan takardun kada...
A yau Alhamis ne shugaba Bola Tinubu ya sauka a Abuja, bayan wata huldar diflomasiyya a Japan da Brazil. A cewar wata sanarwa da mai magana...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta biyan membobinsu albashin watanni uku da ta rike musu tun a shekarar 2022....