Amarya Khadija Abdullahi da iyayenta sun zargi ‘yan sintiri na Vigilante na unguwar Dan Tamashe da yi yin sanadiyyar fasa mata ido daya yayi da ake...
Yan sanda sun kai dauki, sai dai maharan sun tsere gabanin zuwan su Bayan sace mutane 5 ‘yan bindiga sun kuma harbi wani a hannu ...
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta nesanta kanta da wasu jami’ai da ake alakanta rundunar da su wadanda ake zargin suna karbar cin hanci...
INEC ta karin wa’adin mako guda Karin wa’adin zai bada dama ga wadanda ba su karbi nasu ba Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC,...
Har zuwa yammacin yau Juma’a, direbobin manyan motoci sun tsare hanyar Kano zuwa Zaria, tare da kin amincewa su janye daga kudirinsu na sai an biya...
A shekarar ne mambobin majalisar 9 na jam’iyyun APC da PDP suka sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP. A ranar 12 ga Oktoban shekarar ne majalisar ta...
Majalisar dattijai ta ce za’a yi wa kudin tsarin mulkin kasar nan garanbawul da zarar an dawo daga hutun sallah. Tuni shiri yayi nisa na yin...