

Kungiyar Malaman makaranta ta kasa NUT reshen Babban Birnin Tarayya Abuja ta dakatar da yajin aikin malaman firamare da sakandare nan take, bayan taron gaggawa da...
Mazauna garin Gurbi da ke karamar hukumar Kankara a jihar Katsina sun dakile yunkurin ‘yan bindiga na shiga garinsu domin kai hari. Wani mazaunin yankin...
Kwamitin da ke nazarin kafa rundunar ‘yan sandan jihohi ya gabatar da tsarin sanya ido mai ƙarfi domin kare tsarin daga tasirin siyasa da matsin lamba....
Sojojin Najeriya sun ceto mutane da dama da aka yi garkuwa da su tare da lalata wasu sansanonin ’yan bindiga yayin wani samame da suka kai...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce, Dakaraunta na Operation Haɗin Kai, sun kashe akalla ’yan ta’adda 30 a kusa da Tafkin Chadi a Jihar Borno. Mai magana...
Kungiyar likitocin kasar nan , NMA, ta dakatar da Shugabanta na Kasa, Farfesa Bala Audu, bisa zargin karya kundin tsarin mulki da kuma aikata manyan laifuka...
Iran ta ki amincewa da sake bude mashigar Hormuz muddin killacewar da sojojin ruwan Amurka suka yi ya ci gaba, duk da tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta....
Dakarun Rundunar sojin Najeriya sun hallaka ’yan bindiga da dama tare da lalata maboyar su a Jihar Bauchi. Gwamnan jihar Bala Mohammed Kauran Bauchi ne...
Tawagar yaƙin neman zaɓen tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ta fara tattaunawa da manyan jami’an majalisar dokokin Amurka kan batun sahihancin zaɓe a Najeriya. Rahotonni...
Wata kotun majistare da ke Birnin Kebbi, ta bayar da umarnin a tsare shugaban wani ɓangare na jam’iyyar ADC, Sufyanu Bala, bisa zarginsa da raina umarnin...