A cikin shekarar ne gwamnatin Kano ta amince da sauya wa jami’ar KUST suna zuwa jami’ar Aliko Dangote. A shekarar ne tsarin bayar da ilimi kyauta...
A ranar 17 ga watan Yuni gwamna Ganduje ya kaddamar da gwajin aikin Hajji. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar wa majalisar dokokin kasafi a ranar...
Direbobin tirela da suka rufe babbar hanyar Kano zuwa Zaria, sun janye motocin su sakamakon halin da masu bin hanyar suka shiga bisa rufe hanyar. Guda...
A shekarar ne masarautar ta gudanar da hawan Daba domin taya sarki murnar samun lambar girmamawa ta CFR. Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya karbi...
Amarya Khadija Abdullahi da iyayenta sun zargi ‘yan sintiri na Vigilante na unguwar Dan Tamashe da yi yin sanadiyyar fasa mata ido daya yayi da ake...
Yan sanda sun kai dauki, sai dai maharan sun tsere gabanin zuwan su Bayan sace mutane 5 ‘yan bindiga sun kuma harbi wani a hannu ...
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta nesanta kanta da wasu jami’ai da ake alakanta rundunar da su wadanda ake zargin suna karbar cin hanci...
INEC ta karin wa’adin mako guda Karin wa’adin zai bada dama ga wadanda ba su karbi nasu ba Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC,...
Har zuwa yammacin yau Juma’a, direbobin manyan motoci sun tsare hanyar Kano zuwa Zaria, tare da kin amincewa su janye daga kudirinsu na sai an biya...
A shekarar ne mambobin majalisar 9 na jam’iyyun APC da PDP suka sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP. A ranar 12 ga Oktoban shekarar ne majalisar ta...