Har zuwa yammacin yau Juma’a, direbobin manyan motoci sun tsare hanyar Kano zuwa Zaria, tare da kin amincewa su janye daga kudirinsu na sai an biya...
A shekarar ne mambobin majalisar 9 na jam’iyyun APC da PDP suka sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP. A ranar 12 ga Oktoban shekarar ne majalisar ta...
Majalisar dattijai ta ce za’a yi wa kudin tsarin mulkin kasar nan garanbawul da zarar an dawo daga hutun sallah. Tuni shiri yayi nisa na yin...