

Cikin Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Bayo Onanuga ya fitar ta ce, shugaba Tinubu ya yi amfani shawarwarin kwamitin da ya kafa...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai suna Adamu Adamu mai shekaru talatin da ake zargin cewa ɗan bindiga ne da ke aikata...
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar aiki ga Babban Hafsan sojan kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede, a birnin tarayya Abuja. Ziyarar,...
Kwamitin da ma’aikatar shari’a ta kafa domin gano manyan shari’un da suka jima ba a kawo karshen su ba, ya gano wasu manyan shari’o’i da ke...
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC mai barin gado Farfesa Mahmood Yakubu, ya miƙa ragamar shugabancin hukumar ga Misis May Agbamuche-Mbu, wadda za...
Hukumar Kula da gasa da kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta Tarayya FCCPC, ta gargaɗi masu gurɓata Kayan abinci tare da sayar da su da su...
Ƴan sanda a birnin London sun ce, sun tarwatsa wata ƙungiyar barayi ta ƙasa da ƙasa da ta kware wajen safarar wayoyin salular jama’a da suka...
Hukumar kula da ilimin bai-daya ta jihar Kano SUBEB, ta nuna gamsuwarta kan yadda musabakar karatun Al-Qur’ani Mai tsarki ke gudana a kwanakin nan. Shugaban hukumar...
Shugaban Bola Ahmad Tinubu ya kira taron gaggawa na Majalisar ƙoli ta ƙasa da hukumar ƴan sanda a yau Alhamis, domin tattauawa kan matsalar rashin tsaro....
Rundunar ƴan Sandan Jihar Kano ta ce, ta kama mutum 21 da ake zargi da yunkurin tayar da tarzoma yayin bikin Maukibi da aka gudanar cikin...