

Gwamnatin jihar Adamawa ta rushe rumfuna da shagunan da aka gina ba bisa ka’ida ba a cikin babbar kasuwar Jimeta da ke birnin Yola. Wannan mataki...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawa da wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP, wanda da ake kallon ta a matsayin yunkurin kulla sabon hadin kan...
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya ce akwai yiwuwar zai fafata da Shugaba Tinubu a zaɓen shekarar 2027. Jaridar...
Malaman makaranta a Jamhuriyar Nijar, sun sanar da janye yajin aikin da suka tsunduma a farkon makon nan da muke ciki. Janye yajin aikin dai...
Mazauna Unguwar Hotoro Ramin Kwalabe a Kano, sun bukaci hukumar kwashe shara da ta kai musu dauki bisa wata tarin shara da mutane ke tarawa a...
An soke jawabin da aka shirya shugaban ƙasa zai yi a safiyar yau kai tsaye gaban kafafen yaɗa labarai a wani bangare na ranar dimukradiyya. ...
Akalla mutane bakwai ne suka rasu bayan wani Bam, ya tarwatse a ƙauyen Gwabro da ke Ƙaramar Hukumar Tangaza a Jihar Sakkwato. Lamarin dai ya faru...
Hukumar kare haƙƙin Dan-adam ta Najeriya ta ce adadin mutum ɗari biyar da saba’in (570) aka kashe a watan Afrilun bana. Hukumar, ta bayyana hakan...
Mutane shida ne suka rasu a jihar Filato ciki har da mace guda a hare-hare daban-daban da suka auku a yankunan Bassa da Mangu. Har...
Kungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci, ta buƙaci shugaba Bola Tinubu ya bai wa ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike umarnin janye barazanar da...