

Ƙananan hukumomin Malumfashi da Funtua da Bakori sun bi sahun wasu takwarorinsu da suka yi sulhu da ƴanbindigar a jihar da ke fama da matsalar tsaro....
Gwamnatin jihar Jigawa ta gyara wutar lantarkin wasu garuruwa 9 bayan lalacewar da ta yi sama da shekaru 10 a yankin karamar hukumar Kirikasamma. Haka...
Jam’iyyar adawa ADC ta soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bisa yafe wa wasu masu safarar miyagun ƙwayoyi da sauran laifuka a cikin jerin mutane 175...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu, ya isa birnin Rome na ƙasar Italiya domin halartar taron shugabanni na Aqaba Process, wanda zai tattauna kan batutuwan tsaro a yankin...
Shugaban ƙasa Tinubu, zai halarci taron zuba jari na Najeriya nan mazauna ƙasashen waje karo na takwas matsayin bako na musamman, wanda za a gudanar daga...
Rundunar ƴan Sandan jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun ceto mutane 10 da aka sace a yankin Kagarko na Jihar Kaduna. Mai magana da yawun...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar yara biyu sakamakon nutsewa a wata Kwalbati da ke garin Hayin Yawa Gada da ke yankin...
Gwamnatin Jihar Sokoto, ta ƙaddamar da tarukan jin ra’ayoyin jama’a a mazabu uku na jihar domin shirin kasafin kuɗin baɗi. Jaridar Punch ta ruwaito cewa,...
A kalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rikicin da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a garin Dagaceri...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta kama mutane 26 da ake zarginsu da yin garkuwa da mutane tare da gano bindigogi na gida guda huɗu da...