Gwamnatin jihar Kano ta bai wa ɗaliban makaranta hutun bikin ƙaramar sallah. Hakan na cikin wata sanarwa da babban mai taimakawa Gwamnan Kano kan harkokin ilimi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dakatar da shugabar hukumar kula da tashoshin Jiragen Ruwa ta ƙasa (NPA) Hajiya Hadiza Bala-Usman. Hakan na cikin wata sanarwa da...
Rahotanni daga unguwar Yamadawa Ɗorayi Babba da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano, na cewa, al’ummar unguwar sun cafke wasu mutane biyu da ake zargin...
Shugaban hukumar ƙwallon Zari Ruga ta (Rugby ) na jihar Kano, Mista Martin Crawford, ya ce, Najeriya na fuskantar Barazanar kasa halartar gasar Kofin Duniya na...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kori babban jami’in ta Sani Nasidi Uba Rimo da aka samu da matar aure a ɗakin Otal. Hakan na cikin...
Masu amfani da kafafen sada zumunta na ci gaba da yin Alla-wadai kan wani tsohon soja da aka kama bisa zargin yin garkuwa da wanin ƙanƙanin...
Wani ɗan jarida a jihar Gombe ya mayar da kuɗi har Dala dubu uku ($3000) da ya tsinta. Ɗan jaridar mai suna Abdulƙadir Shehu Aliyu, ɗan...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe Kwalejin Fasaha ta Bagauda nan take. Kwamishinan ilimin jihar Alhaji Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya sanar da hakan ta...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, masu garkuwa da mutane sun kashe ƙarin ɗalibai biyu cikin ɗaliban jami’ar Greenfield da suka sace. Hakan na cikin wata sanarwa...
Allah ya yiwa sabon mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Ungogo da ke Kano Alhaji Abdulllahi Ɗantalata rasuwa. Shugaban ƙaramar hukumar Engr. Abdullahi Garba Ramat ne ya sanar...