Wasu matasa ƴan asalin jihar Kano takwas sun rasa ransu, sakamakon wani haɗarin mota. Haɗarin ya faru ne yayin da suke hanyar dawowa daga ɗaurin aure...
Ƙaramar hukumar Fagge a nan Kano ta rufe Makarantar Assalam da ke unguwar Kwaciri. Hakan ya biyo bayan zargin wata malamar makarantar da yin ajalin wani...
Ana fargabar an samu asarar rayuka tare da jikkatar sama da mutane 50 a wata gobara da ta tashi a Kano. Shaidun gani da ido sun...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, wasu Mahara sun halaka mutane 8 a safiyar yau Asabar a ƙauyan Damaga da ke karamar hukumar Marudun ta jihar...
Jaridar Leadership ta nemi afuwa kan rahoton da ta fitar na cewa hatsarin saman soji ya rutsa da matar Babban Hafsan Sojin ƙasar nan Hajiya Fati...