Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kori babban jami’in ta Sani Nasidi Uba Rimo da aka samu da matar aure a ɗakin Otal. Hakan na cikin...
Masu amfani da kafafen sada zumunta na ci gaba da yin Alla-wadai kan wani tsohon soja da aka kama bisa zargin yin garkuwa da wanin ƙanƙanin...
Wani ɗan jarida a jihar Gombe ya mayar da kuɗi har Dala dubu uku ($3000) da ya tsinta. Ɗan jaridar mai suna Abdulƙadir Shehu Aliyu, ɗan...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe Kwalejin Fasaha ta Bagauda nan take. Kwamishinan ilimin jihar Alhaji Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya sanar da hakan ta...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, masu garkuwa da mutane sun kashe ƙarin ɗalibai biyu cikin ɗaliban jami’ar Greenfield da suka sace. Hakan na cikin wata sanarwa...
Allah ya yiwa sabon mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Ungogo da ke Kano Alhaji Abdulllahi Ɗantalata rasuwa. Shugaban ƙaramar hukumar Engr. Abdullahi Garba Ramat ne ya sanar...
Rahotanni daga garin Zaria na cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari a unguwar Low Cost, cikin daren jiya Lahadi inda suka yi garkuwa da mutane....
KARIN BAYANI AKAN LOKACIN JANA’IZAR MAI BABBAN DAKI Dangane da sanarwa data gabata a game da lokacin jana’izar marigayiya Mai Babban Dakin Kano, an sami karin...
Fadar mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ta ce, za a yi jana’izar marigayiya Mai Babban Ɗaki a gobe Litinin 26 ga watan Afrilun...
Wasu matasa sun hallaka wani matashi Mai Suna Zahraddeen Mukhtar ta hanyar caka masa wuƙa a ƙahon zuciya. Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Asabar...