

Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji a zauren majalisar tarayya Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da ficewa daga jami’iyyar APC mai...
A ranar Juma’a 06 ga Mayun da muke ciki ne Mambobin Majalisar dokokin jihar Kano na jami’iyyar PDP 10 suka sauya sheka zuwa NNPP mai alamar...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Mikel Arteta ya sabunta kwantaragin shekaru uku da tawagar da ke birnin London. Dan kasar Spain Mikel Arteta ...
Mambobin majalisar dokoki na jihar Kano Takwas sun fice daga jami’iyyar PDP zuwa NNPP mai kayan marmari. Wannan na zuwa ne bayan sanarwar da mambobin majalisar...
Kotun Koli da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da shugabancin jami’iyyar APC tsagin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ke marawa Abdullahi Abbas baya. A zaman...