Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu tayi watsi da karar G7 da suke kalubalantar bangaren Abdullahi Abbas

Published

on

Kotun Koli da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da shugabancin jami’iyyar APC tsagin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ke marawa Abdullahi Abbas baya.

A zaman kotun da alkalanta suka jagoranta a ranar Juma’a karkashin Inyang Okoro ya fado hukunce-hukunce biyar da suka tabbatar da zaben mazabu da kananan hukumomi da bangaren Ganduje sukai.

Da ya ke yiwa manema labarai karin bayani jim kadan bayan fitowa daga kotun lauyan Jami’iyyar APC Barista Abdullahi Adamu ya ce hukuncin dama bai zo musu da mamaki ba.

Tin da fari dai tsagin G7 da suke karkashin jagorancin Sanata Ibrahim Shekarau ne suka dau kaka kara dan ganeda hukuncin da kutun daukaka kara ta zartar na tabbatar da bangaren Abdullahi Abbas.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!