Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta musanta cewar magoya bayan ta ne suka farmaki motar ‘yan wasan Katsina United, a fafatawar da suka gudanar a...
Kamfanin shirya gasar firimiya na kasa LMC ya amince kungiyar kwallon ta Kano Pillars ta dawo ci gaba da fafata wasa a filin wasa na Sani...
Zakarun gasar cin kofin turai Champions League har sau 13 a baya Real Madrid, tayi tashin nasara a hannun Chelsea da ci 3-2. An dai gudanar...
Cibiyar kwararrun ma’aikatan banki ta kasa ta kaddamar da harsashin ginin dakin taro a sashen koyar da aikin banki a kwalejin fasaha ta Kano polytechnic. Cibiyar...