Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari zai gina sabuwar Kwalejin Fasaha a Kano

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da samar da kwalejin Fasaha a garin Kabo na jihar Kano.

Mai taimakawa Shugaban kan kafafen sada zumunta Malam Bashir Ahmad ne ya sanar da hakan a shafinsa na Facebook.

Sannan za a samar da wasu Kwalejojin a Umunnoeche ta jihar Abia sai kuma Orogun a jihar Delta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!