

Jam’iyyar PDP a Kano ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa madugun jam’iyyar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zai kafa sabuwar jam’iyya mai taken TNM. Sakataren yaɗa...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Ganduje ta fara zawarcin tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso domin ya dawo su haɗe wajen guda. Jam’iyyar ta ce, dawowar...
Ƙudurin gyaran dokar ofishin mai binciken kuɗi na baɗi na jihar Kano, ya tsallake karatu na biyu a zauren Majalisar dokoki ta jiha. Ƙudurin dai ya...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars mai taken Sai masu gida tayi nasarar doke Abia Warriors da ci 2- 1 a wasan gasar Firimiya ta kasa...