Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci jihar Kano domin yin ta’aziyyar ɗalibar nan Hanifa Abubakar da ake zargin malamainta da kashe ta. Mataimakin shugaban...
An gurfanar da wani matashi a gaban wata kotu bisa tuhumar kashe abokinsa da almakashi. Kotun Majistare mai lamba 35 ƙarƙashin mai sharia Huda Haruna ta...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta AL Hilal Odian Ighalo ya yi nasarar zura kwallo a wasan da sukai nasara da ci 6-1 a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta tsayawa Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da kashe ɗalibar nan Hanifah Abubakar domin ya samu lauya mai kare shi....