

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta gargaɗi matasa da su guji wuce gona da iri a yayin bukukuwan sabuwar shekara. Babban kwamandan hukumar Shiekh Harun Muhammad...
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta buƙaci iyaye da su lura da yadda yaran su ke amfani da wayoyin salula. Shugaban hukumar Isma’ila...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2022 da kuma ƙwarya-ƙwaryar kasafin kuɗi na 2021. Shugaban ya sanya hannu a ranar juma’a...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta yi rashin nasara a wasan hamayya da ta buga da Katsina United a gasar firimiya mako na uku da...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kafa dokar hukuncin kisa ga duk wanda aka kama da laifin yi wa ƙaramar yarinya fyaɗe, a wani mataki na...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nadan sabon mai unguwar Yakasai Alhaji Tajuddeen Bashir Baba. Sarkin ya naɗa shi mai unguwar ne bayan...