

Gwamna jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal yayi kira ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ya sanya dokar ta ɓaci a dukkanin yankunan da suka fi fuskantar...
Mai fashin baƙi kan al’amuran yau da kullum Alhaji Amanallah Ahmad Muhammad ya ce, samar da jami’o’i masu zaman kansu zai rage fitar ɗalibai zuwa ƙasashen...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya aike da wata babbar tawaga wadda ta ƙunshi shugabannin hukumar Leƙen asiri da tsaro ta ƙasa zuwa jihohin Sokoto da Katsina,...
Kungiyar da ke ranjin kare haƙƙin ɗan adam a Kano ta Human Right Network ta ce, babban ƙalubalen da take fuskanta shi ne janyewar waɗanda aka...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Kano ta ce, haƙƙin kowa ne ya yaƙi matsalar cin hanci da rashawa a duk inda yake. Shugaban...