Allah ya yiwa sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Gwarzo rasuwa. Guda daga cikin ƴaƴan sa mai suna Asma’u Ja’afaru ta tabbatar da rasuwar sa yayin...
Masanin siyasa a jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, gazawar gwamnati ne rashin samarwa da al’ummar ta ruwan sha. A cewar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zai yi wahala a samar da ruwan sha a kowane lungu da saƙo na jihar. Shugaban hukumar bada ruwan sha ta...