Hukumar kashe gobara ta kasa reshen jihar kano tace Sakacin da mutane ke yi ne ke haddasa gobara a lokacin sanyi. Hukumar ta kuma ce kaso...
Da safiyar yau ne aka yi jana’izar Garkuwan Matasan Tudunwada Alhaji Abdullahi Garba Baji, ɗaya daga cikin ma’aikatan Freedom Radio. Marigayin ya rasu da asubahin yau...
An buɗe taron samar da zaman lafiya da ya haɗa shugabanin ƙasashen duniya a birnin Paris na Faransa. Taron dai ana kyautata zaton zai taimaka wajen...