Sama da mutane dubu 600 ne, ke fuskantar barazanar fadawa cikin matsalar karancin abinci a jihar Tillaberi dake yammacin jamhuriyyar Nijar. Hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari makarantar Saint Albert College Kagoma, dake ƙaramar hukumar Jama’a a ranar...
An wayi gari da wani labari cewa shafin WastApp zai daina amfani daga safiyar ranar Laraba. Wannan labari dai ya tada hankalun al’umma da dama, da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa Kwamitin bincike game da koken ɗaliban makarantar Health Technology na cewa ana karɓar musu kuɗi ba bisa ƙa’ida ba. Hakan...