Ɗalibar jami’ar Bayero anan Kano da ƴan bindiga suka sace ta shaƙi iskar ƴanci. Ɗalibar mai suna Sakina Bello tana aji na 3 a jami’ar, ta...
Majalisar dattijai ta ce, za ta amince da kasafin ƙudin 2022 kafin ƙarshen shekarar 2021. Shugaban majalisar Sanata Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a jawabin...
Gwamantin jihar Kano, ta yiwa ma’aikata sama da 187 ƙarin girma tare da sauke 18 daga cikin su. Shugaban ma’aikata na jihar Kano Injiniya Bello Muhammad...
Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya umarci al’umma da su fara duban watan Rabi’ul Awwal daga ranar Alhamis 7 ga watan Oktoban 2021. Wannan na...
Ƙungiyar ISWAP ta kai hari kan mayaƙan Boko Haram a wani lamari mai kama da ɗaukar fansa a yankin Tafkin Chadi. Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kuɗin baɗi na naira tiriliyan 16 da biliyan 39 ga majalisun tarayyar ƙasar nan, don neman sahalewarsu a...
Ana fargabar mutuwar mutane da dama yayin da 20 suka jikkata, a wani hatsarin mota da ya afku a garin Imawa da ke ƙaramar hukumar Kura...
Shugaban sashin nazarin harkokin mulki da gudanarwa a jami’ar Bayero kuma masanin kimiyyar siyasa a nan Kano ya ce, ƙasa ɗaya dunƙulalliya na samuwa ta hanyar...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, rashin samar da ingantaccen abinci mai gina jiki ga yara na haifar musu da naƙasa a ƙwaƙwalwar su. Babban...