

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma guda daga cikin jagororin jam’iyyar PDP Alhaji Sule Lamido ya ce, ba za su amince jam’iyyar ta miƙa takarar shugabancin ƙasar...
Kotun shari’ar musulunci a nan Kano karkashin mai sharia Munzali Tanko ta raba auren wata mata da mijinta saboda zarginsa da laifin garkuwa da mutane. Tun...
Gwamnatin Kano ta fara gayyato rukunin malamai a Kano domin tattaunawa tare da jin ra’ayin su kan samar da hukumar da za ta hana barace-barace a...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar bikin rantsar da Firaministan kasar Ethiopia. Shugaba Buhari ya dawo a ranar Talata inda ya sauka...
Ƙungiyar masu gabatar da shirye-shiryen al’umma a kafafen yaɗa labarai na Redio sun zaɓi Yusuf Ali Abdallaha a matsayin jami’in hulɗa da jama’a na ƙungiyar. Hakan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da duk wasu gine-ginen shaguna da ake yi a jikin masallacin Juma’a na Abdullahi Bayero da ke...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta ce ta kuɓutar da wani mutum da masu garkuwa da mutane suka sace a ƙauyen Sabon garin Rini. Mai...