Kungiyar kwallon kafa ta Watford ta sanar da nada Claudio Ranieri a matsayin sabon mai horas da ‘yan wasan kungiyar, domin maye gurbin Xisco Munoz wanda...
Guda daga cikin mambobin kwamitin amintattu na masallacin Juma’a da ke WAJE a unguwar Fagge a nan Kano Shiekh Tijjani Bala Kalarawi ya ajiye mukamin sa....
Facebook da WhatsApp da Instagram sun katse, abin da ya shafi miliyoyin masu amfani da shafukan a duniya. BBC Hausa ta rawaito cewa kafofin sun daina...
Wani al’amari da ake ganin barazana ce ga muhalli shi ne yadda ake zubar da shara akan layin dogo musamman ma idan ya ratsa ta cikin...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce, bayan samun ƴancin kai daga turawan mulkin mallaka na Burtaniya Alkalai suma sun samu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, babu wani malami da yake bin ta bashin ko kwabo na albashi. Kwamishinan ilimi Malam Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, bata taɓa samun ƙorafi kan gini filayen makarantun gwamnati ba. Kwamishinan ilimi Malam Muhammad Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya bayyana hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce rashin malamai a makarantun gwamnati shi ne dalilin da yasa ta janye malaman da ta tura makarantun sa kai da kuma...