Sufeton ƴan sandan ƙasar nan Usman Alkali Baba ya ce nan ba da jimawa ba za a dauki ƙarin kuratan ƴan sanda dubu ashirin a faɗin...
Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan lafiya ta ƙasa JUHESU sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta biya musu bukatun su kafin wa’adin tafiya yajin aikin su ya...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kama wasu masu garkuwa da mutane su biyu da kuma masu kai musu rahoton sirri. Kakakin rundunar SP...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da bai wa gidajen Redio da Talabijin guda 159 lasisi, don fara aiki a ƙasar nan. Shugaban hukumar kula da...
Rundunar Sojin Ruwa ta ƙasar nan ta nesanta kan ta da Kwamando Jamila Abubakar, jami’ar da ta zargi sojojin kasar Chadi da sayar da makamansu idan...
Ministan shari’a kuma antoni janar na ƙasa Abubakar Malami ya ce, ma’aikatar shari’a ta karbi buƙatu 320 a madadin wasu da aka yanke wa hukuncin kisa...