Dan wasan tawagar Bayern Munich , Bouna Sarr ya amince ya wakilci kasar Senegal a karo na farko bayan da a baya ya kaucewa haka. Mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi da ake zarginsa da yunkurin garkuwa da wani Uba da ɗansa. Mai magana da yawun rundunar DSP...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa takardar kama aiki ga sabon sarkin Gaya mai daraja ta ɗaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulkadir Gaya. Dakta Abdullahi...
Mai bada umarni kuma mashiryin fina-finai a masana’antar Kannywood Falalu Dorayi ya ce su ba malamai ba ne sai dai su na fadakarwa. Falalu Dorayi ya...
Masana tattalin arzikin sun fara bayyana ra’ayinsu kan batun samar da fasahar 5G. Shugaban sashen kimiyyar tattalin arzikin kasa na Jami’ar Yusif Maitama Sule a nan...