

Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta ce, za ta yiwa mutane miliyan ɗaya da dubu ɗari Biyar allurar rigakafin cutar Mashako da aka fi sani da...
Babbar kotun yarayya da ke zamanta a gyaɗi-gyaɗi ta umarci gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar Naira biliyan talatin sakamakon rusau da ya yi....
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sake naɗa sabbin mataimaka na musamman Wannan na zuwa ne a wani ɓangare na kokarin da Gwamna Abba...
Gamayyar Kungiyoyin Ɗalibai na Arewacin Najeriya “CNG” Ta ɓuƙaci gwamnatin Jihar Zamfara da gwamnatin tarayya da tayi ƙoƙarin kuɓutar da Daliban Jami’ar Tarayya Gusau da aka...
28 ga Satumba, 2023 BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA SANATA BOLA AHMED TINUBU GCFR, DAGA MAJALISAR MATASAN AREWA (MAJALISAR MATASAN AREWA) Yallabai, MUNA...
Hukumar bunkasa harkar noma ta jihar Kano (KSADP), ta ce ‘za ta kashe kimanin Naira miliyan 600 domin gudanar da ayyukan inganta kasuwar hatsi ta kasa...
Kotun sauraron kararrakin zabi a Kaduna ta yi watsi da karar farko da Gwamna Uba Sani ya shigar a kan PDP da dan takararta, Isah Mohammed...
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Oktoba 2023 a matsayin ranar hutu a fadin Kasar, don bikin ranar samun ‘yancin kan Nijeriyar....
Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kanduna ta zauna domin yanke hukuncin karshen kan kalubalanta nasarar da gwamna Uba Sani yayi na lashe zaben gwamnan jihar...
Gwamanan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya miƙa ta’aziyyar sa ga Kwamishinan Albarkatun Ruwa na jihar, Ali Haruna Makoɗa bisa rasuwar ƴar sa Usaiba Ali...