Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotu ta yi watsi da karar da gwamna Sani ya shigar kan PDP

Published

on

Kotun sauraron kararrakin zabi a Kaduna ta yi watsi da karar farko da Gwamna Uba Sani ya shigar a kan PDP da dan takararta, Isah Mohammed Ashiru.

Gwamna Sani ya nemi kotu ta kori karar da PDP ta shigar kan hujjar cewa an shigar da ita ne bayan kwana 21 da doka ta yarda da shi.

Sai dai kuma kotun ta ce an shigar da karar ne a ranar 10 ga watan Afrilun 2023, saboda haka ta yi watsi da bukatar gwamnan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!