Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yau Kotun kararrakin zabe zata yanke hukuncin karshen kan wanda ya lashes zaben gwamna a Jihar

Published

on

Kotun sauraron kararrakin zabe a Jihar Kanduna ta zauna domin yanke hukuncin karshen kan kalubalanta nasarar da gwamna Uba Sani yayi na lashe zaben gwamnan jihar na shekarar 2023 da Isa Ashiru na jam’iyar PDP ya shigar.

Yayin gabatar da hukuncin, lauyoyin ne suka zauna a Kotun, inda alkalan suke gabatar da shari’ar ta kafar sadarwa a allon Zoom, duk da dai ba’a bayyana dalilin yin hakan ba.

Haka zalika yayin zaman an tsaurara tsaro inda Jami’ar tsaro na farin kaya da ‘yan sanda dana NSCDC su ka zagaye harabar Kotun, dama yankin da Kotun take zama.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!