Uwargidan shugaban ƙasa Aisha Muhammadu Buhari, ta yi fashin baki kan wani bidiyo da ta wallafa a shafinta na Instagram wanda ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin...
Jam’iyyar APC ta tsayar da ranar da za ta gudanar da zaben ta na jihohi. Jam’iyyar ta sanya ranar Asabar 2 ga watan Oktoba a matsayin...
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci makarantu da su mayar da hankali wajen cusawa ɗaliban su ɗabi’ar shuka bishiya. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya...
Allah ya yiwa Ahmad Aliyu Tage rasuwa guda daga cikin jaruman masana’antar Kannywood. Jarumin ya rasu a Litinin din nan, bayan wata gajeriyar rashin lafiya. Darakta...