Gwamnatin jihar Sokoto, ta sanar da cewar ba a samu bullar Annobar cutar Corona a fadin jihar na tsawon kwanaki 123. Kwamishinan lafiya na jihar ta...
An kammala jana’izar tsohon shugaban kasar Zambia wanda ya jagoranci karbo ‘yancin kasar, Kenneth Kaunda inda aka birne shi a makabartar da ake binne manyan shugabannin...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da cibiyoyin tattara bayanai da zasu taimaka wajen samar da bayanai na yaki da ‘yan ta’adda a fadin jihar Zamfara. Ministan sadarwa...
Gwamnatin tarayya ta bayyana damuwar ta kan bullar sabuwar cutar Polio, a wasu jihohin kasar nan 13 ciki har da birnin tarayya Abuja. Shugaban hukumar lafiya...
Ƴan majalisar dattijai da takwarorinsu na wakilai ƴaƴan jam’iyar PDP sun ce suna goyon bayan kalaman da gwamnonin kudancin ƙasar nan su ka yi na cewa,...
Tsohon gwamnan mulkin soji na jihar Kaduna kanal Dangiwa Umar mai ritaya, ya caccaki jam’iyar APC da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari sakamakon mai da hankali da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama wani matashi da ake zargin yana sojan gona, inda ya ke bayyana kansa a matsayin mataimakin kwamishinan ƴan sanda....
Rukunin farko na tawagar ‘yan wasan da za su wakilci Najeriya a gasar Olympics ta 2020 da za a gudanar a Tokyo, za su tashi daga...
Jam’iyyar PDP ta yi All- wadai kan shirin da tace fadar shugaban kasa na yi na bawa tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa...
Wasu ƴan majalisar wakilai guda huɗu ƴan asali jam’iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa jam’iyya mai mulki ta APC. Mambobin na PDP sun sanar da sauyin...