

Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta ce, ya zama tilas ga duk masu baburan adaidaita sahu su riƙa biyan harajin Naira ɗari-ɗari...
Ƙungiyar muryar matuƙa baburan adaidaita sahu ta Kano ta ce, babu gudu ba ja da baya kan shirin ta na tsunduma yajin aiki a yau Litinin....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ƴan sanda sun karɓe binciken da ta fara kan jami’inta da aka samu a wani Otal da ke Sabon...
Jami’an sintiri na Bijilante a nan Kano sun ƙwato wasu mutane huɗu daga hannun masu garkuwa da mutane a ƙauyen Gammo da ke ƙaramar hukumar Sumaila....
Gwamnatin jihar Kano ta ce a jiya litinin ta yiwa mutane 238 gwajin cutar Corona cikin su kuma an gano karin mutane 12 da suka harbu...
Jaruman masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood sun fara mayar da raddi kan zargin kama wani mai mai shirya fina-finai Mu’azzamu Idi yari. A cewar su, wannan...
Wasu Mahara dauke da makamai sun sace mata 17 kan hanyarsu ta zuwa gidan biki a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina. Mafi akasarin matan na...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta kaddamar da jami’an da za su rika zuwa har gida suna duba masu fama da cutar corona a kananan hukumomi...
Darakta kuma mashiryin Fina-finan Hausa a Kanyywodd Kamal S. Alkali ya mayar da martani kan matakin da hukumar tace Fina-finai da dab’i ta jihar kano ta...
Sabon Kwamishinan ƴan sandan Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko ya kama aiki yau Jumu’a. An haifi Sama’ila Dikko a ranar 27 ga watan Yuli na shekara 1962...