Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Katsina: An yi garkuwa da wasu mata a hanyar zuwa gidan biki

Published

on

Wasu Mahara dauke da makamai sun sace mata 17 kan hanyarsu ta zuwa gidan biki a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina.

Mafi akasarin matan na goye da kananan yara lokacin da lamarin ya faru, kuma masu satar ta su sun sace su lokacin da sawu ya dauke sakamakon tsananin sanyi da ake yi Arewacin Nigeria.

Al’ummar yankin dai na ci gaba da kokawa kan dawowar hare-haren yan bindiga, kamar yadda wani mazaunin yanki yayi bayani ga me da sace su.

“Ya ce, har yanzu maharan basu bukaci kudin fansa ba sai dai sun sako guda daga cikinsu da yaron ta bashi da lafiya”.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!