Mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Pep Guardiola yace a shirye kungiyar take data gabatarwa da kotu hujjojin dake nuna cewa...
Daga gasar cin kofin Zakarun nahiyar turai wato Champions league, wasannin da suka gudana a yau , kungiyar Kwallon kafa ta Chelsea ta Debi kashin ta...
Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi rahoton kwamitin wucin gadi kan dokar harkokin kudi ta shekarar 2019 wanda majalisar ta kafa don ya rika bibiyar yadda...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta sanar da rasuwar tsohon dan wasanta kuma tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Kabiru Baleria....
Wani malami ya azabtar da dalibinsa karamin yaro, wanda har ta kai ya nakasa a hannu, a karamar hukumar Sumaila dake nan Kano. Ana zargin malamin...
Wani mutum mai suna Bello Ibrahim, ya yi korafi akan matarsa Hauwa’u Aliyu wacce ya ce, su na zaune a cikin kwanciyar hankali har ta kai...
Al’ummar unguwar Gandun Albasa sun koka bisa yadda batagari suka addabesu. Dagacin yankin Gandun Albasa Injiniya Alkasim Abubakar ya bayyana rashin jin dadinsa bisa yadda batagari...
Shugaban sashen horas da dabarun shirya fina-finai, Alhaji Musa Gambo, ya nemi kungiyoyin masu gudanar da sana’ar fim su rinka tura mambobinsu wuararen samun horo domin...
Tsohon Shugaban kasar Masar (Egypt) Hosni Mubarak ya rasu yau yana da shekaru 91. Marigayi Hosni Mubarak, ya shafe shekaru 30, yana mulkin kasar ta Misra,...
Majalisar zartarwa ta jihar Kano, ta amince da kashe naira miliyan 82, don siyan kayan wasanni ga kungiyoyin Kwallon kafa na jihar. Bayanin hakan na kunshe...