Al’ummar yankin Doka dake kasuwar magani a jihar Kaduna sun shigar da karar wani mutum mai suna Alla Magani da suke zargi da maita. Rahotonni sun...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace dabiar sa ta tabbatar da al’amuran rayuwa su kasance kamar yadda Allah yaso shi ne sanadin da yasa...
Gamayyar kungiyar ma’aikatan lafiya ta kasa JOHESU ta yi barazanar tafiya yajin aikin sai baba ta gani matukar gwamnatin tarayya ta gaza biya musu bukatun su....
Yanzu haka hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa dake nan Kano INEC ta fara raba kayayyakin aikin zabe zuwa kananan hukumomi tara na Kano da...
Hukumar tace fina-finai ta kasa ta yi kira da ‘yan kasuwa da kamfanonin shirya fina finai dasu mai da hankali wajen inganta harkokin saida fina finai...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Daga Abdullahi Isah. A jiya litinin Ashirin 20 ga wannan wata da muke ciki na Janairu Kotun Kolin kasar nan ta kawo karshen jayayya da ke...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sake nada Aminu Dahiru da aka fi sani da Aminu Hikima, a matsayin babban mai taimaka masa kan...
Daga Abdullahi Isa Kungiyar likitoci ta kasa masu kula da cututtukan yara (PAN), ta soki lamirin gwamnatin tarayya game da rashin nuna halin ko in kula...