Connect with us

Labaran Kano

Kai tsaye : Kotun koli ta tattabar da Ganduje a matsayin gwamnan Kano

Published

on

Bayan zaman kotun na yau litinin da safe, kotun koli ta ayyana gwamnan Kano a matsayin wand aya lashe zaben gwamna da aka yi.

A halin da ake ciki magoya bayan Abba Kabir Yusuf da na Ganduje na fita daga kotu bayan yanke hukuncin.

Ku kasance da shafin don cikakken bayani

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,220 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!