

Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya bayyana cewa hukumar ta karbi dinbim...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewar, kokadan ba ta da wani abin boyewa ko abin assha kan batun alakar da ta kulla da wata...
Wasu yara biyu ne ‘ya’yan manya domin guda daga cikin su dan gidan wani babban dan siyasa ne anan Kano wanda tun zamanin ba ya ake...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Farfesa Nina Pawlak ta bayyana yadda take matukar kaunar harshen Hausa lamarin da ya sanya har ta karanci harshen na Hausa a matsayinta na ‘yar Baturiya....
Ku saurari Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 08 01 2020 tare da Nasir Salisu Zango Download Now A yi sauraro lafiya
Daga Abdullahi Isa Ga duk mai bibiyar irin cece-kucen da ya biyo bayan raba masarautar Kano zuwa masarautu guda hudu wanda gwamnatin jihar ta Kano ta...
Kakakin hukumar kashe gobara na jihar kano Alhaji Sa’idu Muhammad ya ja hankalin Al’ummar jihar nan da su maida hankali wajen kashe wuta a lokacin da...
Daga Abubakar Tijjani Rabiu A jiya Talata bakwai ga watan Junairun shekarar 2020 hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ta fitar da sunayen ‘yan wasan goma...
Ku saurari Shirin Ko wane Gauta na ranar 07 01 2020 Download Now A yi sauraro lafiya