Connect with us

Manyan Labarai

Hukumar Hisba ta Kano ta kulla alaka da cibiyar Hisba ta Saudi Arabiya

Published

on

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewar, kokadan ba ta da wani abin boyewa ko abin assha kan batun alakar da ta kulla da wata cibiyar hisba ta Saudi Arabia dake birnin Riyadh.

Kwamandan hukumar Sheikh Muhammad Haroun Ibni Sina, ya ce, hukumar ta bullo da sabbin hanyoyi na inganta ayyukan hukumar ne hakan ne ma ya sa ita waccan cibiya ta kasar Saudi Arabia ta yi shaawar shigowa domin hada tallafawa hukumar a bangaren horar da ‘yan hisbah da kara mu su darasu a fannoni daban-daba.

Hisbah ta gano kudade har sama da Naira miliyan 76 a shekara

To amma ga alama wannan alaka  tasamma jawowa hukumar ta Hisbah jarfa domin har takai jamia’n tsaro sun yi sammacin wasu daga cikin kusoshin hukumar.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,140 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!