

A yau ne hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF zata fitar da sunaye ‘yan wasan da suka fi bajinta a kwallon kafa a shekarar 2019 da...
Wani dattijo a unguwar Danrimi dake rijiyar lemo Alhaji Muhammad Yahaya ya bayyana takaicin sa kan yadda da yawan matasa ke maida hankali kan harkokin wasanni...
A makon jiya dai, hukumar Anti corruption karkashin Barr Muhiyi Magaji Rimingado ta fitar da sanarwar dakatar da duk wata kankanba ta karbewa mutane kudi balle...
Ahmad Idris shine babban akanta na Najeriya, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya nada Alhaji Ahmad Idris a matsayin da yake kai a yanzu. A shekarar...
Inda ranka 6 1 2020 NEW A yi sauraro lafiya.
Kowane Gauta 06 01 2020 A yi sauraro lafiya.
Shugaban kungiyar masu sarafa kayayyakin noma na jihar kano Alhaji Sadik Dan gaske ya ja hankalin manoma da su mai da hankali wajen taimakawa kan su...
Ku saurari Shirin Ko Wane Gauta na ranar 03 01 2020 tare da Salisu Baffayo Download Now A yi Sauraro lafiya
Wasu gidajen Rediyo da Talabijin na Arewacin Najeriya sun yi tir da karin kashi dari biyu na kudaden wutar lantarki. Wata majiya ce dai a hukumar...
Jami’ar Bayero dake nan Kano ta Kammala fassarar fizis, PHYSICS Kyamistare CHEMISTRY, lissafi MATHEMATICS zuwa harshen HAUSA. Cibiyar bincike kan Harsunan Nigeria da Fassara da hikimomin...