Aisha Umar uwa ce ga sojoji guda biyu Abubakar Hassan da Mubarak Hassan dake yaki da yan tayar da kayar baya a birnin Maiduguri na jihar...
Danna alamar sautin dake kasa domin sauraron shirin Kowane Gauta na karshen shekarar da mukayi ban kwana da ita jiya. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Ranar Litinin ɗalibai a Kano suka shiga mako na biyu da komawa makaranta. Daliban da suka koma karatu, sun bayyana farin cikinsu game da bude makarantun,...
Babban mai bada shawara kan harkokin siyasa ga shugaban kasar Nijar Alhaji Sunusi Tambari Jaku ya ce shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari shi ne mafi sani...
Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano da hadin gwiwar hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano...
Gwamnatin Jihar Kano ta ware fiye da Naira biliyan biyu domin ginawa sababbin asibitoci da karfafa wasu cibiyoyin lafiya a sababbin masarautu hudu da gwamnatin jihar...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mata guda 5 a matsayin masu ba shi shawara a zangon mulkinsa na biyu. Bayanin nadin na...
Danmajalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Dala Babangida Abdullahi Yakudima yace zai kawo aiki na Naira miliyan dari biyar a mazabar Dala. Babangida Abdullahi Yakudima ya...
Dandalin sada zumunta na Instagram shi ne shafin da jarumai da kuma masu hurda da masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sukafi maida hankali akan sa....
Ku danna alamar sautin nan domin jin cikakken labarin da karin wasu labarun a cikin shirin Kowanne Gauta na Juma’ar data gabata tareda Salisu Baffayo Download...