Shugaban karamar hukumar Dawakin Tofa Alhaji Ado Tambai Kwa yace daga zangon karatu mai kamawa zai fara koyar wa a makarantun yankin shi da ‘yan majalisar...
Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya sauke hakiman garin Bichi da Dawakin Tofa da Danbatta da Minjibir da kuma Tsanyawa. Idan zaku iya tunawa...
Majalisar dokokin jihar ta Kano ta bukaci gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya gyara wasu tituna guda biyu da suka lalace a yankin karamar hukumar Gwarzo....
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi kira da babbar murya ga gwamnatin jihar Kano da ta gina Sababbin makarantun firamare a wasu unguwanni da garuruwa guda...
Gwamnatin jihar Kano tace daga yanzu ta rage yawan adadin Baburan adaidaita sahu da zasu gudanar da sana’arsu a jihar Kano daga dubu dari biyu zuwa...
Kotun majistret mai zamanta a Rijiyar zaki ta aike da wani malamin jami,a gidan gyaran hali bisa zargin bata suna da cin mutunci. Tun da farko...
Hukumar tattara kudaden shiga ta jihar Kano ta bukaci masu biyan haraji a jihar Kano da kar su ke bawa ma’aikatan hukumar kudi a matsayin hanya...
Cikakken labarin dama karin wasu labaran duka acikin shirin Inda Ranka tare da Yusuf Ali Abdallah. Ku danna alamar sauti dake kasa domin sauraron shirin. Download...
Shirin siyasa dake kawo muku labaran halin da ake ciki a siyasar kasar nan baki daya. Ku dannan link dake kasa domin sauraro. Download Now Ayi...
Shugaban kungiyar masu shirya fina-finai ta Arewa reshen jihar Kano, Jamilu Ahmed Yakasai, ya ce matsalar da suke fuskanta game da daukar mataki kan jarumar nan...