Connect with us

Kowane Gauta

Kowane Gauta: Bashir Jentile ya nemi Ganduje ya mutunta umarnin kotu kan sabbin masarautu

Published

on

A cikin shirin Kowane Gauta na jiya Alhamis wani dan siyasa a jihar Kano kuma sabon mai taimakawa shugaban majalisar wakilai ta kasa Bashir Hayatu Jentile ya nemi gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje kan ya mutunta umarnin kotu kan dokar kir-kirar sabbin masarautu.

Wannan da karin wasu labarai kan siyasar kasa da jihar Kano zakuji acikin shirin tare da Khalid Shettima Khalid.

Latsa alamar sautin dake kasa domin sauraron shirin.

Download Now

Ayi sauraro lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!