Manoman jihar Kano sun fara mayar wa da babban bankin kasa CBN amfanin gonar da suka samu na noman auguda daga tallafin da bankin na CBN...
A cikin shirin Kowane Gauta na jiya Alhamis wani dan siyasa a jihar Kano kuma sabon mai taimakawa shugaban majalisar wakilai ta kasa Bashir Hayatu Jentile...
Acikin shirin Inda Ranka na ranar Alhamis zakuji yadda ake ta sa’inda kan harajin da hukumar KAROTA ta sanyawa direbobin baburan adai-daita sahu. ‘Yan sanda sunsha...
A yau jumu’a ne direbobin baburan adai-daita sahu na jihar Kano suka kudiri aniyar tafiya yajin aiki da kuma zanga-zanga, sakamakon harajin kudi har naira dubu...
Kungiyar dake rajin ganin an dama da matasa a bangaren siyasa da ke Jihar Kano mai suna Kano Youths Political Forum ta bukaci shugabanni a duk...
Rundunar Yansanda ta Kano ta samu nasarar cafke wani magidanci bisa kashe dansa dan kimanin shekara uku . Magidancin mai suna Musbahu mazaunin unguwar mahaukaci dake...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Wani dan siyasa a jihar Kano mai suna Shamsu Kura ya bayyana cewa kalaman da uwar gida shugaban kasa Aisha Buhari tayi gaskiya ne, domin kuwa...
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa NUEE, ta janye yajin aikin sai baba ta gani da ta fara a jiya Laraba da nufin janyo hankalin gwamnatin...