Majalisar karamar hukumar Ungogo ta ce za ta samar da gonar Rake na zamani a yankin domin bunkasa harkokin samar da kudin shiga a yankin. Mukaddashin...
Hukumar kare hakkin bil Adam ta kasa ta ce, kamata ya yi al’umma su riga kai kara inda ya kamata don kwato musu hakkin su. Shugaban...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar na biyu ya rantsar da ‘yan majalisar masarautar tare da fara zaman majalisar na farko jiya a fadar sa dake Karaye....
Download Now A yi sauraro Lafiya.
Wani manomin rani daya shafe shekaru sama da arbain yana gudanarda Noma a Unguwar Gidan Maza a Kano Malam Garba Adali ya koka kan yadda har...
Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ya umarnin a bada takardar tuhuma ga shugaban asibitin sha katafi da ke Rimingado Malam Habibu Muhammad...
Kungiyar dalibai ta jami’ar Bayero ta Kano ta bukaci jami’ar kan ta binciki inda kashi 50 na kudaden da jami’ar ke cajar dalibai a matsayin kudin...
Majalisar dinkin duniya ta ware duk ranar tara ga watan Disambar kowacce shekara a matsayin ranar yaki da cin hanci da rashawa ta Duniya. Yayin da...
Tsofaffin daliban makarantar Sakandiren Dambatta sun bayyana makarantar da cewa ta cika shekaru hamsin da kafuwa. Shugaban kungiyar tsofaffin daliban makarantar Sakandiren ta Dambatta Alhaji Ubale...