A yayin da Majalisar Dinkin duniya ta ware Ranar 25 ga watan Nuwamba a matsayin ranar yaki da cin zarafin mata ta Duniya,dubban mata a fadin...
A yayinda a ke bikin ranar cin zarafin mata ta Duniya, wani magidanci ya bayyana yadda matan sa ke cin zarafinsa. A yanzu haka wannan magidanci...
Asibitin kashi na Dala ya ci gaba da shirya gangamin taron wayar da kan Al umma akan yanda za a dakile tashin gobara. Mahukuntan kashin asibitin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga alkalai kan samar da wasu kotuna dan samun sauki wajan gudanar da sharia Shugaban yayi wannan nan jawabi...
Majalisar dokokin jihar Kano ta katse hutun da saba yi a yanzu, inda za ta dawo gobe Laraba ashirin da bakwai ga watan Nuwamba domin ci...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa shiyyar jihar Kano da Jigawa ta kama kayan gwanjo, da shinkafa da man girki da kudinsu ya kai kusan Naira miliyan...
Wata Kungiya da ke rajin talafawa marasa karfi mai suna ‘Rumbun Aminci’ ta yi kira ga masu hannu da shuni da su rungumi dabi’ar tallafawa marasa...
Download Now
Fiye da likitoci dubu daya ne da suka yi karatu a kasashen waje zasu rubuta jarabawar kwarewa da zai basu damar shiga kungiyar likitoci ta Najeriya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’ummar jihar na daya daga cikin manyan ayyuka da za ta fi ba...