Download Now A yi sauraro lafiya.
Kafin rufe iyakokin kasar nan da hukumar kwastam tayi farashin shinkafa na farawa ne daga naira dubu 17, na babban buhu mai cin kilo hamsin, a...
Gwamnatin Kano ta ce burinta akan digon riga kafi a yanzu shine ta yiwa akalla yara fiye da miliyan uku digon allurar cutar shan inna a...
Akasarin mata masu aiki da zarar aka ce karshen mako yazo to babu shakka kowace mace ta shiga wani farin ciki na daban saboda zata kasance...
Kungiyar iyayen yara da aka sacewa yara ta jihar Kano ta ce har yanzu akwai sama da yara casa’in da daya da masu satar yara suka...
Shugaba Muhammadu Buhari yace tsarin mulkin Najeriya bai ba shi damar sake tsayawa takarar shugabancin kasar nan a karo na uku ba. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ...
Jami’an da ke aiki a sashin Operation Puff-Adder ne dai suka samu nasarar kame mutumin, wanda a kwanakin baya ya take wani jami’in hukumar kula da...
A yau ne kotun daukaka kara ta Kaduna za ta bayyana hukuncin da ta yanke kan karar da dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PDP,...
Matashiyar jarumar fina-finan hausa Zulihat Ibrahim wacce aka fi sani da ZPreety ta caccaki masu amfani da kafafan sada zumunta wadanda ake kira da ‘yan soshiyal...